Thursday, 4 October 2012
Wednesday, 3 October 2012
== Labaran Duniya == Rahotanni na nuni da cewa, yan bindiga dadi dake kasar syriya sunkai hari a tsakiyar birnin Alppo. Yan bindigan dake samun goyan bayan Amurka, sun kai harine a wadansu matoci kiran Bus guda uku wanda hakan ya janyo rasa rayukan mutani 30 kuma wadansu da dama sun jirkita. Domin karin samun wadansu labarai kubiyoni @ www.fb.com/ Dandalinumarloko 2 hours
LABARU
Labaran Duniya:
Mai karantawa El-umar Khalid Loko.
Rahotanni na nuni da cewa, wadansu da basan ko suwaye ba ne dauke da bindigogi, sunfarma wadansu mutani wanda mafisa yanwancin su dalibaine.
Hakan yafarune ajiya 2. 10. 2012 agarin Mubi arewa maso gabas.
Kungiyar hadinkai tsaro dake kula da yanki ta tabbatar da faruwan hakan, kuma ta kara da cewa, tuni gobnati tasanya dokar hana zirga zirga ayankin dan dawo da zaman lafiya a yankin.
Allah ya kara kiyayewa.
Kuna iya biyoni wannan Dandali dan samun labarai, al'amuran yau da kullun @ www.fb.com/Dandalinumarloko

CIGIYA
FILIN CIGIYA DA SANARWA!!!
Amadadin Mudassir Ibrahim Mando Kaduna/Dandalin Mudassir Mando, muna cigiyar yarmu Maryam Muhammad yar shekaru 5 da haihuwa.
Maryam Muhammad tanada dan kiba kuma bakace ta bacene tsakanin Rigachikun da Barakallahu.
Gawanda ya samu labarin Maryam Muhammad Ko yasamu yasamu ganinta dan Allah ya kira wannan lambar
0803 1594 385 ko kuma yakaita wani hukuma mafi kusa.
Mungode.

Subscribe to:
Comments (Atom)