Labaran Duniya:
Mai karantawa El-umar Khalid Loko.
Rahotanni na nuni da cewa, wadansu da basan ko suwaye ba ne dauke da
bindigogi, sunfarma wadansu mutani wanda mafisa yanwancin su dalibaine.
Hakan yafarune ajiya 2. 10. 2012 agarin Mubi arewa maso gabas.
Kungiyar hadinkai tsaro dake kula da yanki ta tabbatar da faruwan
hakan, kuma ta kara da cewa, tuni gobnati tasanya dokar hana zirga zirga
ayankin dan dawo da zaman lafiya a yankin.
Allah ya kara kiyayewa.
Kuna iya biyoni wannan Dandali dan samun labarai, al'amuran yau da kullun @ www.fb.com/Dandalinumarloko
No comments:
Post a Comment