Wednesday, 3 October 2012

CIGIYA

FILIN CIGIYA DA SANARWA!!!

Amadadin Mudassir Ibrahim Mando Kaduna/Dandalin Mudassir Mando, muna cigiyar yarmu Maryam Muhammad yar shekaru 5 da haihuwa.

Maryam Muhammad tanada dan kiba kuma bakace ta bacene tsakanin Rigachikun da Barakallahu.

Gawanda ya samu labarin Maryam Muhammad Ko yasamu yasamu ganinta dan Allah ya kira wannan lambar
0803 1594 385 ko kuma yakaita wani hukuma mafi kusa.

Mungode.

1 comment:

  1. SANARWA!!!

    Amadadin Dandalin Umar Loko, yan uwa da abokan arziki muna yima yar uwa Mardiyya Abubakar Muhammad ta'aziyan rasuwar mahaifinta Mal. Abubakar Muhammad.
    Muna fatan Allah yajinsa yasa mutuwa hutune ga musulmai amin.

    ReplyDelete